innalillahi wa inna ilahirraji’un Allah Yayiwa Ghali umar Na’abba rasuwa sanadiyyar…….
Na’abba, mai shekaru 65 a duniya, ya rasu ne da safiyar Larabarnan a Abuja. Nan gaba kadan, za a sanar da lokacin jana’izarsa. Zuwa lokacin wallafa wannan labari, babu cikakken bayani kan rasuwar tasa. Da fatan Allah ya jikanshi…