World News
yadda wani Allah ya karbi Rauwar dan wansan kasar kamaru Ana tsaka da ball …….
yadda Allah ya yarbi Rayuwar wani dan wasan kasar kamaru Ana tsaka da buga wasan kusa da karshe cikakkyen bidiyon 👇👇👇
Yadda matar Aure takai mijinta kotu Akan gabansa yayimata Girma idan suna jima’! …..
wata matar Aure takai mijinta kara kotu saboda gabansa yayimata girma idan suna jima’i gadai cikakkyen bidiyon 👇👇👇
Ana Sanar da dukkan yan kasar Nigeria Da su tashi Da Azumi domin neman Nasarar Nation cup
Ana sanar da dukkan yan kasar Nigeria da sutashi da Azumi domin neman nasara A dukkanin wansan da zasu buga da sauran kasashe 👇👇👇
Bayan shafe Tsawon shekaru suna Soyayya Sadio mane yazama Ango……
Shahararren ɗan ƙwallon ƙafa na Senegal, mai taka leda a ƙungiyar Al-Nassr da ke Saudiyya, Sadio Mane ya auri daɗaɗɗiyar masoyiyarsa, inda aka gudanar da bikin a birnin Dakar. ‘Yan’uwa da abokan arziki da kuma ‘yan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal na daga cikin waɗanda suka halarci bikin 👇👇👇
Abun Al’ajabin yafaru da wani bawan Allah mai yawan karatun Al Qur’ani bayan ……
Allahu Akbar Yadda wani Abun Al ajbi yafaru da wani bawan Allah mai yawan karatun Al Qur’ani mai girma bayan ya mutu 👇👇👇
wani babban Abun mamakin da yafaru yayin da Ake tsaka da yiwa wata mata Sallah…..
wani babban Abun mamakin da yafaru yayin da Ake tsaka da yiwa wata mata Sallah bayan Ta rasu ya Allah kasa mucika da imani Allah kayi mana afuwa gadai cikakkyan Bidiyon 👇👇👇
Mijin da yafi kowanne miciji girma da shekaru A duniya ya bayyana A kasar.
Yadda wani katon namiji yabayyana A yankin Africa _Allah mai iko.. bayyyanar katon yazama Abun Kallo da ban mamaki matuka gadai cikakkyan Bidiyon 👇👇👇
Allahu Akbar _ Bidiyon yadda wata Aku takeyin kiran Sallah yabada mamaki…….
yadda wata Aku takeyin kiran Sallah wasu lokutan kuma takanyi surutu kamar haka👇👇👇
kowa yashirya gobe Juma’a za’a busa kahon tashin duniya _ fitaccen malamin……
Wani fitaccen Malamin Islama a ƙasar Masar yace kowa ya shirya a gobe Juma’a za’a hura ƙahon tashin Duniya saboda mafarkinsa na yau da Asuba ya tabbatar masa da hakan, kuma shi idan yayi mafarki da Asuba to ko shakka babu yana tabbata gaskiya.
- 1
- 2