Yadda Aka samu gawar wani yaro An kwakule Mishi Idanuwa _bayan ……
INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIR RAJI’UNYaro da muka wallafa a wannan kafa da ake cigiyar sa jiya da daddare mai suna Ibrahim Muntaka Muhammad da aka nemeshi aka rasa a gaskia wanda biki suka zo daga kaduna a Safiyar yau an tsinci gawarsa a gona a agoro tudun wadan Zaria an kwakule mishi ido. Allah muke roko…